Saturday 13th of December 2025
No record found
Business / 2024-10-29 21:29:43

Gombe Reps Empower 150 Youths, Women


Dan Majalisa Tarayya Mai wakiltar Dukku da Nafada Honourable Abdullahi El-Rasheed Bala Kelly ya Shirya koyarda sana oin dogara da Kai na kwana UKU wa matasa da Matan yankin da yake wakilta.


Da yake kaddamar da koyar da sana oin a dakin taro na cibiyar koyar da sana oi na Amina Inuwa dake Gombe, Bala Kelly yace Shirin bayar da Horon sana oin karkashin hukumar Lura da iyakoki ta Najeriya a ofishin shugaban Kasa na zimmar samar da sana oin dogaro da Kai wa mata da matasa.

Bala Kelly Wanda ya samu wakilcin hadiminsa Usman Gorki, yace Dan Majalisar na Shirin bada kulawar kiwon lafiya kyauta da kuma horo wa Masu aikin social media.


Da yake jawabi jami in a hukumar dake Lura da Kan iyakokin Najeriya, Alhaji Kabiru Yahya ya yabawa Bala Kelly saboda kokarinsa na tabbatuwar bada Horon sana oin a yankunan, tare da Kira wa jama ar yankin Dukku da Nafada dasu saka karancin Dan Majalisar.

A jawabinsa, shugaban jami yar PDP na Jihar Gombe ta bakin Honourable Mohammed Dan Adamu da shugaban jami yar PDP a karamar hukumar Dukku Alhaji Mohammed Nabara Dukku sun yabawa Bala Kelly dangane da hangen nesansa Wanda Suka CE zai Samar da aiyukan wa dinbin Mata da matasa.

A jawabinsa Wadanda Suka ci gajiyar Shirin Aishatu Abubakar Nafada da Malam Abubakar Shuaibu Dukku sun godewa dan Majalisar dangane da karancin, tare da alkawarin aiki da abinda Suka Koya dama  dama abinda aka Basu Dan inganta rayuwarsu.


Kimanin matasa da Mata 150 NE Suka Amfana da bada Horon na kwanaki 3 da Suka hada sabulu da saka da kuma hada fenti.


331 0

Comments

Leave a comment

Newsletter

Yi rajista domin kasancewa daya daga cikin masu samun labarai da dumi-duminsu daga babban Editanmu

Kayi rajista

Muhimmai

Business / 2024-12-07 21:43:09
Reps Inuwa Garba Sympathi
Business / 2024-12-07 07:41:43
NOA Sensitize Nigerians
Business / 2024-11-10 07:30:26
North-Eastern University
Business / 2024-11-04 00:18:00
Editors Conference: Shet
Business / 2024-10-29 21:29:43
Gombe Reps Empower 150 Yo

Gombe Reporters

Gombe Reporters is an online channel based in Gombe.....

Quick Links

© Gombe Reporters.. All Rights Reserved.